2 Sam 7:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a kuwa ɗaukaka sunanka da cewa, ‘Ubangiji Mai Runduna shi ne Allah na Isra'ila har abada.’ Gidan bawanka Dawuda kuma zai kahu a gabanka.

2 Sam 7

2 Sam 7:22-29