2 Sam 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai sarki ya ce wa annabi Natan, “Duba, ga shi, ina zaune a gidan katakon al'ul, amma akwatin alkawarin Ubangiji yana a alfarwa.”

2 Sam 7

2 Sam 7:1-10-11