2 Sam 6:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya ji tsoron Ubangiji a ran nan, ya ce, “Ƙaƙa zan ajiye akwatin alkawarin Ubangiji a wurina?”

2 Sam 6

2 Sam 6:5-19