2 Sam 6:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda da Isra'ilawa duka suka yi rawa sosai don farin ciki a gaban Ubangiji. Aka yi ta raira waƙoƙi, ana kaɗa molaye, da garayu, da goge, da kacakaura, da kuge.

2 Sam 6

2 Sam 6:1-10