2 Sam 6:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan mai da kaina abin raini fiye da haka, zan kuma zama abin raini gare ki, amma barori mata da kika ambata, za su girmama ni.”

2 Sam 6

2 Sam 6:20-23