2 Sam 6:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya tafi tare da su duka zuwa Kiriyat-yeyarim domin ya kawo akwatin Alkawarin Allah, wanda ake kira da sunan Ubangiji Mai Runduna wanda yake zaune a tsakanin kerubobin.

2 Sam 6

2 Sam 6:1-10