2 Sam 6:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma rarraba wa dukan taron jama'ar Isra'ila, mata da maza, ƙosai, da nama, da zabibi, sa'an nan dukan mutane suka watse, kowa ya tafi gidansa.

2 Sam 6

2 Sam 6:11-23