2 Sam 6:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da akwatin alkawarin Ubangiji ya shiga Birnin Dawuda, sai Mikal, 'yar Saul, ta leƙa ta taga, ta ga sarki Dawuda yana tsalle, yana rawa a gaban Ubangiji, sai ta raina shi a zuci.

2 Sam 6

2 Sam 6:13-23