2 Sam 6:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da masu ɗaukar akwatin alkawarin Ubangiji suka yi tafiya taki shida, sai Dawuda ya yi hadaya da sa, da keɓaɓɓiyar tunkiya.

2 Sam 6

2 Sam 6:12-14