2 Sam 6:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwatin alkawarin Ubangiji yana a gidan Obed-edom Bagitte har wata uku. Ubangiji kuwa ya sa wa Obed-edom da dukan iyalinsa albarka.

2 Sam 6

2 Sam 6:8-15