2 Sam 5:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ka ji motsin rausayawar rassan itatuwan doka, sai ka yi maza, ka faɗa musu, gama Ubangiji zai wuce gaba domin ya bugi rundunar Filistiyawa.”

2 Sam 5

2 Sam 5:14-25