2 Sam 5:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A dā sa'ad da Saul yake sarautarmu, kai kake bi da Isra'ilawa zuwa yaƙi, kai kake komo da su. Ubangiji kuma ya ce maka, ‘Kai za ka lura da jama'ata Isra'ila, za ka zama sarkinsu.’ ”

2 Sam 5

2 Sam 5:1-8