2 Sam 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka shiga gidan, sai suka iske shi yana kwance a ɗakin kwanansa. Suka buge shi, suka kashe shi, suka datse kansa. Suka ɗauki kansa suka bi ta hanyar Araba, suka yi tafiya dare farai.

2 Sam 4

2 Sam 4:1-8