2 Sam 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saul yana da ƙwarƙwara mai suna Rizfa, 'yar Aiya. Sai Ish-boshet ya ce wa Abner, “Me ya sa ka kwana da ƙwarƙwarar tsohona?”

2 Sam 3

2 Sam 3:3-15