Hannuwansa ba a ɗaure suke ba,Ƙafafunsa kuma ba a dabaibaye suke ba.Ya mutu kamar wanda mugayen mutane suka kashe.”Dukan mutane suka yi kuka kuma saboda shi.