2 Sam 3:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya ce wa Yowab da dukan mutanen da suke tare da shi, “Ku kyakketa tufafinku, ku sa tsummoki, ku yi makoki domin Abner.” Sarki Dawuda kuwa ya bi bayan makara.

2 Sam 3

2 Sam 3:22-38