2 Sam 3:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'ya maza da aka haifa wa Dawuda a Hebron ke nan, Ahinowam Bayezreyeliya ta haifa masa ɗan farinsa, Amnon.

2 Sam 3

2 Sam 3:1-10