2 Sam 3:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mijinta ya bi ta yana ta kuka har zuwa Bahurim. Sai Abner ya ce masa ya koma, ya kuwa koma.

2 Sam 3

2 Sam 3:6-25