2 Sam 3:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Dawuda ya aiki manzanni zuwa wurin Ish-boshet, ɗan Saul, ya ce, “Ka ba ni matata, Mikal, wadda na biya sadakinta da loɓa ɗari ta Filistiyawa.”

2 Sam 3

2 Sam 3:6-18