2 Sam 3:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

wato in mayar wa Dawuda da sarautar gidan Saul. In kafa kursiyin Dawuda a kan Isra'ila da kan Yahuza tun daga Dan har zuwa Biyer-sheba.”

2 Sam 3

2 Sam 3:2-11