2 Sam 24:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya gina wa Ubangiji bagade a wurin. Ya miƙa hadayun ƙonawa da na salama. Sa'an nan Ubangiji ya amsa masa addu'o'i saboda ƙasar. Aka kawar wa Isra'ila da annobar.

2 Sam 24

2 Sam 24:19-25