2 Sam 24:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Dawuda ya ga mala'ika wanda yake hallakar da mutanen, sai ya ce wa Ubangiji, “Na yi laifi, na aikata mugunta, amma me waɗannan tumaki suka yi? Ina roƙonka, ka hukunta ni da gidan ubana.”

2 Sam 24

2 Sam 24:7-25