2 Sam 23:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda yake biye da shi a cikin su uku ɗin shi ne Ele'azara, ɗan Dodo, ɗan Ahowa. Yana tare da Dawuda sa'ad da suka raina Filistiyawan da suka taru don yaƙi. Mutanen Isra'ila kuwa suka jā baya,

2 Sam 23

2 Sam 23:8-16