2 Sam 23:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Haka Allah zai sa wa zuriyata albarka,Gama ya yi mini madawwamin alkawari,Duka kuwa a shirye yake, zai kuwa kiyaye.Abin da nake bukata ke nan,Wannan ne nasarata,Na tabbata kuwa Allah zai kammala shi.

2 Sam 23

2 Sam 23:4-7