2 Sam 23:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abishai, ɗan'uwan Yowab ɗan Zeruya, shi ne shugaban jarumawan nan talatin. Sa'ad da ya girgiza mashinsa, sai da ya kashe mutum ɗari uku. Da haka ya samar wa kansa sūna tare da mutanen nan uku.

2 Sam 23

2 Sam 23:9-24-39