2 Sam 22:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikin wahalata na yi kira ga Ubangiji,Na yi kira ga Allah domin taimako.Daga cikin Haikalinsa ya ji muryata,Ya kasa kunne ga kukana na neman taimako.

2 Sam 22

2 Sam 22:3-10