2 Sam 22:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuɓutar da ni daga hannun maƙiya.Kai, ya Ubangiji, ka ba ni nasara a kan maƙiyana,Ka tsare ni daga mutane masu zafin hali.

2 Sam 22

2 Sam 22:40-51