2 Sam 22:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An bayyana ƙarƙashin teku a fili,An tone tussan duniya,Lokacin da Ubangiji ya yi wa abokan gāba tsautawa,Ya yi musu ruri cikin fushi.

2 Sam 22

2 Sam 22:10-19