2 Sam 21:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuwa ya bai wa Gibeyonawa su. Sai suka rataye su a kan dutse a gaban Ubangiji. Su bakwai ɗin nan suka hallaka gaba ɗaya. An kashe su a farkon kakar sha'ir.

2 Sam 21

2 Sam 21:8-14