2 Sam 21:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ka ba mu 'ya'yansa maza bakwai domin mu rataye su a gaban Ubangiji a Gibeya a kan dutsen Ubangiji.”Sarki kuwa ya ce, “To, zan bayar.”

2 Sam 21

2 Sam 21:1-15