2 Sam 21:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ishbi-benob, ɗaya daga cikin Refayawa, gwarzayen nan, wanda nauyin mashinsa ya yi shekel ɗari uku na tagulla, yana kuma rataye da sabon takobi, ya zaci zai iya kashe Dawuda.

2 Sam 21

2 Sam 21:13-22