2 Sam 21:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga can ne ya kwaso ƙasusuwan Saul da na Jonatan, suka kuma tattara ƙasusuwan waɗanda aka rataye.

2 Sam 21

2 Sam 21:5-19