2 Sam 20:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sarki ya ce wa Amasa, “Ka tattaro mini mutanen Yahuza kafin kwana uku, kai kuma ka zo tare da su.”

2 Sam 20

2 Sam 20:3-13