2 Sam 20:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yowab shi ne shugaban dukan sojojin Isra'ila, Benaiya, ɗan Yehoyada shi ne shugaban Keretiyawa da Feletiyawa, wato masu tsaro.

2 Sam 20

2 Sam 20:22-26