2 Sam 20:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukan Isra'ilawa suka janye jiki daga wurin Dawuda, suka bi Sheba, ɗan Bikri, amma mutanen Yahuza suka manne wa sarki tun daga Urdun har zuwa Urushalima.

2 Sam 20

2 Sam 20:1-7