2 Sam 20:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da aka kawar da ita daga kan hanya, dukan mutane kuwa suka bi Yowab domin su bi sawun Sheba ɗan Bikri.

2 Sam 20

2 Sam 20:8-14