2 Sam 20:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ɗaya daga cikin samarin Yowab ya tsaya kusa da gawar Amasa ya ce, “Duk wanda yake son Yowab da duk wanda yake goyon bayan Dawuda, ya bi Yowab.”

2 Sam 20

2 Sam 20:6-21