2 Sam 2:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yowab ya komo daga runtumar Abner, ya tattara mutanensa duka, sai ya ga an rasa mutum goma sha tara daga cikin mutanen Dawuda, banda Asahel.

2 Sam 2

2 Sam 2:20-32