2 Sam 2:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yaƙin kuwa ya yi zafi a ranar. Mutanen Dawuda suka ci Abner da mutanen Isra'ila.

2 Sam 2

2 Sam 2:7-20