2 Sam 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka tashi, suka haye. Mutum goma sha biyu a madadin mutanen Biliyaminu da Ish-boshet, ɗan Saul, mutum goma sha biyu kuma a madadin mutanen Dawuda.

2 Sam 2

2 Sam 2:9-24