2 Sam 2:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma Yowab, ɗan Zeruya, tare da fādawan Dawuda suka fita suka tafi tarye su a tafkin Gibeyon. Suka zauna, waɗannan a wannan gefe, waɗancan a wancan gefe na tafkin.

2 Sam 2

2 Sam 2:9-14