2 Sam 2:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ish-boshet, ɗan Saul, yana da shekara arba'in sa'ad da ya ci sarautar Isra'ila, ya yi shekara biyu yana sarauta. Amma mutanen Yahuza suka bi Dawuda.

2 Sam 2

2 Sam 2:9-17