2 Sam 19:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sarki ya tashi, ya zauna a dandalin ƙofar garu. Aka faɗa wa mutanensa duka, cewa, ga sarki yana zaune a dandalin ƙofar garu. Mutanensa duka kuwa suka zo suka kewaya sarki.Bayan wannan sai dukan Isra'ilawa suka gudu, kowa ya tafi gidansa.

2 Sam 19

2 Sam 19:7-9