2 Sam 19:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina roƙonka ka bar ni in koma domin in rasu a garinmu, kusa da kabarin mahaifina. Amma ga Kimham barana, bari ya tafi tare da kai, ranka ya daɗe. Ka yi masa yadda kake so.”

2 Sam 19

2 Sam 19:32-43