2 Sam 19:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce wa Shimai, “Ina tabbatar maka, cewa, ba za a kashe ka ba.”

2 Sam 19

2 Sam 19:17-27