2 Sam 19:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya zo tare da mutum dubu (1,000) daga kabilar Biliyaminu. Ziba kuma, baran gidan Saul, ya zo a gaggauce a gaban sarki a Urdun tare da 'ya'yansa maza, su goma sha biyar, da barorinsa guda ashirin.

2 Sam 19

2 Sam 19:16-20