2 Sam 18:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki ya tambaye shi, “Na ce dai, saurayin nan Absalom, yana lafiya?”Bahabashen ya amsa, “Allah ya sa abokan gāban ubangijina, sarki, da duk waɗanda suka tayar maka da mugunta, su zama kamar saurayin nan.”

2 Sam 18

2 Sam 18:30-33