2 Sam 18:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ɗauki gawar Absalom, suka jefa ta cikin wani rami mai zurfi a kurmin, suka tula tsibin duwatsu a kanta. Dukan Isra'ilawa kowa ya tsere zuwa gidansa.

2 Sam 18

2 Sam 18:14-20