2 Sam 18:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yowab ya ce wa mutumin da ya faɗa masa, “Kai! Ka gan shi! Me ya sa ba ka buge shi har ƙasa ba? Ai, da na ba ka azurfa goma da abin ɗamara.”

2 Sam 18

2 Sam 18:9-13