2 Sam 18:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya shirya sojojin da suke tare da shi, sa'an nan ya naɗa musu shugabanni na dubu dubu da na ɗari ɗari.

2 Sam 18

2 Sam 18:1-8